Kanawa Ku Fito Ku Karɓi Rijistar Zaɓe Don Fatattakar Gwamnatin Zalunci -Ibrahim Al-amin Little
Daga Ibrahim Muhammad Fitaccen ɗan siyasa kuma ɗan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Ibrahim Al-amin Little, ya yi kira ga al’ummar jihar a kan su fito domin yankar katin rijistar…
Sama Da Mutum 400 Sun Amfani Aikin Idanu Da Gidauniyar Shattima Kankare Ta Ɗauki Nauyi
Daga Ibrahim Muhammad Ɗimbin jama’a ne daga sassan mazaɓun ƙwaryar Fagge suka amfana da aikin duba idanu da ba su magunguna da Hon. Muhammsd Shattima Kankare ya ɗauki nauyi. Da…
Hon. Ibrahim Namadi Ba Shi Da Kwatankwaci Wajen Hidimtawa Al’umma A. Dala -Mustapha Isah Ɗandinshe
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa a siyasar ƙaramar hukumar Dala da ke jihar Kano, mutum ɗaya tilo da yake taka rawar gani wajen yin tsayin daka da sadaukar da…
















