Ƙungiyar Masu Tuka Motocin Kurkura a Kano Ta Ja Hankalin Gwamnati Kan Shirin Sanya Traka Don Inganta Tsaro

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar masu tuƙa motocin ƙurƙura da mamallakansu a jihar Kano, ta ja hankalin Gwamnati da ta yi taka-tsantsan wajen shirin dawo da tsarin sanya traka a ababen…

Taron Ƙungiyar Masu Sayar da Abinci a Buhu: Lawan Ɓatagarawa Ya Jaddada Muhimmancin Haɗa Kai Wajen Magance Matsalar Tsaro

Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon Ministan Tsaro, Alhaji Lawan Ɓatagarawa, ya jaddada muhimmancin haɗa kai tsakanin gwamnati da kowane ɓangare na al’umma domin magance matsalar tsaro a ƙasar nan. Ɓatagarawa…

Ƙungiyar KAPAG Ta Ziyarci Shugaban Ƙaramar Hukumar Tarauni, Kano, Ta Jaddada Goyon Baya Ga APC

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ƙungiyar KAPAG da ke ƙarƙashin jagorancin Hajiya Balaraba Ibrahim ta kai ziyara ga shugaban ƙaramar hukumar Tarauni a jihar Kano, Hon. Sekure, a sakatariyar ƙaramar hukumar,…

Asibitin Kabir Abba Dental Care da TAT Clinic And Diagnostic Sun Duba Lafiyar Sama Da Mutane 400 A Taron Zuriyar Goronduma

Asibitin Kabir Abba Dental Care tare da TAT Clinic and Diagnostic sun bayar da gudummawar duba lafiyar sama da mutane 400 a taron zuriyar Goronduma da aka gudanar a birnin…

Muna Ganin Tasirin Taron Ƙarfafa Zumunci A Zuriyar Goronduma – Alhaji Habibu Umar Goronduma

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Domin cigaba da ƙarfafa danƙon zumunci, zuriyar Goronduma sun gudanar da taron haɗin kai da suka assasa tun shekaru da dama da suka gabata. A bana…

Uwar ‘Yan-Huɗu Ta Roƙi Gwamnatin Kano Taimakon Shayar Da Jariranta

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Wata mata mai suna Malama A’isha Abubakar da ta haifi ‘ya’ya huɗu a jihar Kano ta roƙi Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya…