Gwamnatin ta duba lafiyar sama da mutum 2,213

Gwamnatin Jihar Zamfara ta kammala kashi na uku na Shirin Inganta Lafiyar al’umma Kyauta, inda aka duba mutane sama da 2,213. Shirin na musamman da aka fara a watan Yulin…

Gwamnan Zamfara Ya Jaddada Kudurinsa Na Bunkasa Ilimi

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada cewa ilimi na ɗaya daga cikin ajandodi shida da ya sanya a gaba, ganin cewa ilimi ginshiƙin dukkan wayewa ne. A lokacin…

Shugabannin NARTO Sun Ziyarci Gwamnan Zamfara Dauda Lawal

Gwamna Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin shugabannin Ƙungiyar Masu Motocin Haya ta Nijeriya, NARTO, da direbobin tankar mai (PTD), reshen Jihar Zamfara. Taron da aka gudanar a ranar Talata a…

Gwamnan Zamfara Ya Karbi Cikkaken Bayanin Ayukkan da aka Gabatarwa a jihar

An gabatar wa da Gwamna Dauda Lawal cikakkun bayanai kan yadda ayyuka daban-daban ke gudana a Jihar Zamfara. Gwamnan, wanda ya jagoranci taron Majalisar zartarwar jihar Zamfara a ranar Litinin…

Gwamnatin Zamfara Za Ta Kafa Tubalin Bunkasa Ilimi – Dauda Lawal

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na ganin ta kafa tubali mai inganci a harkar ilimi don ’yan baya su samu ilimi mai inganci a…

Da Yardar Allah Za Mu Kawo Karshen Matsalar Tsaro a Zamfara – Dauda Lawal

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal a Juma’ar nan ya ziyarci al’ummomin Ƙananan Hukumomin Zurmi da Birnin Magaji bisa harin ta’addancin da ‘yan bindiga suka kai, inda Gwamnan ya jaddada aniyar…

Gwamna Dauda Lawal Ya Jagoranci Zaɓen Fidda Gwanin PDP Na Gwamnan Edo

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jagoranci zaɓen fitar da gwani na Jam’iyyar PDP a zaɓen Gwamnan jihar Edo da ke tafe. A zaɓen da ya gudana yau Alhamis ɗin…

Zamu yi aiki da Kasar Sweden don amfanin Al’ummar Zamfara – Dauda Lawal

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa a shirye ya ke ya haɗa hannu da ƙasar Sweden a fannoni da dama, waɗanda suka haɗa da ilimi, Harkar lafiya da…

Dalilanmu na kafa Rundunar Askarawan Zamfara – Dauda Lawal

Wannan wata tattaunawa ce jaridar Daily Trust ta yi da Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara, inda a ciki ya bayyana dalilin da ya sa gwamnatin sa ta kafa rundunar…

Gwamna Lawal Ya Karbo Sakamakon Jarabawar WAEC Da Hukumar Ta Rike

A ƙoƙarin da ya ke yi don ganin ya cika alƙawuran da ya yi wa Zamfarawa, musamman a harkar ilimi, Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu nasarar karɓo sakamakon…