Mun Amince Keshinro Ta Wakilce Mu -Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin sabuwar babbar Sakatariya a gwamnatin tarayya mai wakiltar jihar Zamfara. A Juma’ar nan ne aka bayyana sunan Dr. Maryam Ismaila Keshinro, tare…

Jami’ar FUDMA Ta Yabawa Farfesa Gwarzo Kan Bada Gudummawar Motocin Daukar Marasa Lafiya Guda Biyu, Da Mota Mai Kujeru 60

Hukumar Gudanarwar Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) da ke jihar Katsina, ta yaba wa shugaban rukunin Jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo bisa gudummawar motocin daukar marasa lafiya guda biyu…

Iyalan Askarawan Zamfara Za Su Sami Tagomashin Gwamnati

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi alƙawarin bayar da cikakken goyon baya da tallafi ga iyalan ’yan Rundunar Kare Jama’a ta Zamfara (CPG) ‘Askarawan Zamafara’ da suka rasa rayukansu…

SENATOR MALIYA:WHO IS AFRAID OF THIS RAMPAGING LION?

…His justifiable raising profile is scaring the living dayligh out of others. Victims from both side of the coin. By Shariff Aminu Ahlan Is indeed normal and naturally unexpected to…

SENATOR BARAU MALIYA: WHO’S QUACKING IN THEIR BOOTS OVER A PROWLING KITTY ON A SPREE?

By Aminu Ahlan Shariff … When The Lion of the Senate Roars Against Bill to Round Up Fulani Herders Like Lost Cattle. There is no gainsaying the fact that our…

Gwamnan Zamfara Ya Biya Ma’aikata Albashin Watan Yuni

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya fara biyan mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 30 ga ma’aikatan Jihar, a lokaci guda kuma har ya biya albashin watan nan na Yuni…

Ba Za Mu Yi Sulhu Da ‘Yan Bindiga Ba -Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa gwamnatin sa ba za ta taɓa shiga sulhu da ‘yan bindigar da ke haddasa ta’addanci a Jihar Zamfara ba. A ranar…

Za A Iya Kawo Ƙarshen ‘Yan Bindiga A Arewa -Gwamnan Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya koka kan yadda ’yan sanda da sojoji suka sanya sakaci a yaƙi da ’yan bindiga a shiyyar Arewa maso Yamma. Gwamna Lawal bayyana haka…

Daga Abubakar Rabilu Gombe Kimanin Manyan Mata da Yan Mata 50 ne suka ci gajiyar aikin tiyatar yoyon fitsari 1kyauta da UNFPA ta dauki nauyin yi a Gombe. Hukumar UNFPA…

Asibitin Ƙwararru Na Gombe Ya Ƙaryata Zargin Rashin Ruwa A Asibitin

Daga Abubakar Rabilu Gombe Hukumar Asibitin Ƙwararru na jihar Gombe ta ƙaryata zargin da wani ya fito a gidan radiyo yana cewa babu ruwa a asibitin kuma ba wuta idan…