AMBALIYAR RUWA: GWAMNAN ZAMFARA YA JAJANTA WA GWAMNATIN BORNO, YA BA DA GUDUNMAWAR MILIYAN N100 GA WAƊANDA ABIN YA SHAFA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa gwamnati da al’ummar Jihar Borno sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta afku a Maiduguri. A ranar Alhamis ɗin da ta gabata ne…

Za Mu Ci Gaba Da Ba Sojojin Duk Wani Goyon Bayan Da Suke Bukata – Dauda Lawal

Gwamna Dauda Lawal ya tabbatar wa rundunar sojojin ƙasar nan jajircewar gwamnatinsa wajen bai wa jami’an soji cikakken goyon bayan gwamnatin sa a jihar Zamfara. Ranar Juma’ar nan da ta…

Za Mu Gabatar Da Ayukkan Da Za Su Amfani Al’umma – Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na aiwatar da ayyukan da suke da matuƙar muhimmanci da kuma fifiko. Gwamnan ya ƙaddamar da babban asibitin da aka canja…

Zamu Inganta Lafiyar Al’ummar Jihar Zamfara – Gwamna Dauda

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na inganta kiwon lafiya a jihar, tare da bayyana irin rawar da manyan asibitoci ke takawa a fannin kiwon lafiya. A…

Mai Gida Wanda Ba Shi Da Jiji Da Kai – Dauda Lawal

Daga Sulaiman Bala Idris A wata ziyarar aiki da na yi a tsakiyar watan Agusta, direbana a Jihar Taraba ya shafe kusan fiye da rabin tafiyar zuwa masaukin mu yana…

Gwamnan Zamfara Ya Ziyarci Wuraren Da Ambaliyar Ta Shafa A Gummi

A ranar Asabar ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gudanar da ziyarar gani da ido zuwa yankunan da ambaliyar ruwa ta shafa a Ƙaramar Hukumar Gummi ta Jihar. A…