An Yi Bikin Cikar Dagacin Gama Shekaru 25 Kan Mulki

Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da bikin cikar Dagacin Gama, Alhaji Rabi’u Isyaku, shekaru 25 kan karagar mulki, a fadarsa da ke garin Gama, ƙaramar hukumar Nasarawa ta Jihar…

Sabuwar Kwakwacin Dawanau Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Aikin Yi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sakataren Ƙungiyar Masu Fasahar Gyaran Ababen Hawa ta Ƙasa (NATA), reshen Sabuwar Kwakwacin Dawanau da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano, Injiniya Alhaji Salahudeen…

Tsofaffin Daliban Kwalejin Fasaha Ta Ungogo Sun Yaba Wa Gwamna Abba Kabir Yusuf Kan Gyaran Makarantar

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Kwalejin Fasaha ta Ungogo ta yabawa Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, bisa kulawa da ɗaukin da gwamnatinsa ke bai wa Kwalejin,…

Jami’ar Bayero Na Da Kyakkyawar Dangantaka Da KASSOSA -Farfesa Haruna Musa

Daga Ibrahim Muhammad Kano An shawarci mambobin ƙungiyar tsofaffin ɗaliban makarantun Sakandaren Kimiyya na jihohin Kano da Jigawa, wato KASSOSA, da kada su yi ƙasa a gwiwa wajen halartar tarurrukan…

Walin Gafasa Ya Yaba Da Cigaban KASSOSA, Amma Ya Nemi A Gyara Wasu Muƙamai

Daga Ibrahim Muhammad Kano Wani mamba a ƙungiyar tsofaffin ɗalibai ta KASSOSA, Kwamared Awaisu Nasir Wali (Walin Gafasa), ya bayyana cewa an samu gagarumin cigaba a harkokin shugabancin ƙungiyar ƙarƙashin…

Mun Kafa Kwalejin Kimiyar Lafiya da Fasaha Ta ARYAN Don Cike Giɓin Ma’aikatan Lafiya – MLS Shamsu Garba

Daga Ibrahim Muhammad, Kano An kafa Kwalejin Kimiyyar Lafiya da Fasaha ta ARYAN da ke Birnin Kudu, jihar Jigawa, ne domin horas da ɗalibai da inganta harkar kula da lafiyar…

Tinubu Ya Miƙa Lambar Karramawa Ta Ƙasa Ga Gwamna Dauda Lawal

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya damƙa Lambar Karramawa ta Ƙasa a Ayyukan Hidimta wa Al’umma (NEAPS) 2025 ga Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, bisa ayyukan da gwamnati ta gudanar…

Tsarin Kwankwasiyya Ne Ya Fi Dacewar Da Al’ummar Kano -Injiniya Iliyasu Usman

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana ƙaramar hukumar Nasarawa da ke jihar Kano da cewa suna zaune lafiya babu rigimar siyasa ko wani abu na daban a tsakanin ‘yan Kwankwasiyya, jagorancinsu…

Kyakkyawan Mua’malar Hon. Sanusi Surajo Ta Sa Ɗimbin Al’umma Ke Taruwa A Sha’aninsu -Amb. Yahaya Talba

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana ɗimbin jama’a da suka zo ɗaurin auren na gidan mai bai wa Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf shawara na musamman a kan harkokin…

Sanata Barau Jibrin Ya Cancanci A Tsayar Da Shi Takarar Gwamnan Kano A 2027 -Ibrahim Rabi’u Tahir

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hadimi na musamman ga mataimakin shugaban Majalisar Dattawa na ƙasa Sanata Barau I. Jibrin a kan harkar kasuwannin waya, Ambasada Ibrahim Rabi’u Tahir ya yi kira…