Gwamnan Zamfara Ya Nemi Malamai Su Haɗa Kai Da Gwamnatinsa Don Sake Gina Jihar

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci Majalisar Malamai ta Jihar Zamfara da su haɗa kai da gwamnatinsa domin cetowa tare da sake gina jihar. Gwamnan ya yi wannan kiran…

Gwamnan Zamfara Ya Bada Aikin Hanyar Magami – Dansadau

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da aikin hanyar Magami zuwa Ɗansadau mai tsawon kilomita 108. Gwamnan ya amince da aikin hanyar ne yayin da ya jagoranci taron Majalisar…

Gwamna Lawal Ya Yaba Wa Tinubu Kan Kafa Hukumar Ci Gaban Arewa Maso Yamma

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu bisa rattaba hannu a kan ƙudirin Dokar Hukumar Raya Yankin Arewa maso Yamma. A ranar Talata ne…

Kyautar Motar Kece Raini Ga ‘Yarsa, Ta Jawo Wa Dan Majalisa Surutai

Jama’a sun yi wa dan majalisa wakilai mai wakiltar mazabar Pankshin/Kanke/Kanam a jihar Filato Hon. Yusuf Gagdi, caa bayan ya bai wa ‘yarsa kyautar sabuwar motar alfarma kirar Lexus RX…

Ana Tsare Da Matar Da Ta Kashe Mijinta Da Gatari A Borno

An kama wata mata mai suna Lydia Aji mai shekaru 40 da laifin kashe mijinta da gatari a jihar Borno. A cewar kwamishinan ‘yan sandan jihar, Yusufu Lawal, wanda ya…

AIRLINE Ta Kaddamar Da Gangamin Yaki Da Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi A Nasarawa

Wata kungiya mai zaman kanta mai zaman kanta, Advocacy for Integrity and Role of Law Initiative (AIRLIN) ta kaddamar da wani kwamiti mai mambobi 20 domin magance shaye-shayen miyagun kwayoyi…

Gwamna Uba Sani Ya Ba Da Umarnin Binciken Bidiyon Da Ake Yi Wa Dan-Balki Kwamanda Bulala

Daga Wakilanmu An ja hankalin gwamnatin jihar Kaduna game da wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta, inda aka nuna wasu da ba a san ko suwanene ba su…

WAHALAR RAYUWA: Ba Abunda Zai Hana mu Zanga-zangar Lumana Domin Nuna Damuwar mu — AYA

Kungiyar Arewa Youth Ambassadors ta sake jaddada aniyarta na gudanar da gagarumar zanga-zangar lumana a faɗin Nijeriya musamman babban birnin tarayya, Abuja kan halin Yunwa, wahala, rashin tsaro, da ake…

An Kafa Dokar Taƙaita Zirga-Zirgar Babura A Zamfara

Gwamna Dauda Lawal ya amince, tare da sanya hannu a dokar taƙaita zirga-zirgar babura a jihar Zamfara. A Alhamis ɗin nan ne gwamnan ya rattaba hannun a fadar gwamnatin jihar…

Gwamnan Zamfara Ya Gayyato Masu Zuba Jari A Jihar

A Ziyarar da ya kai ƙasar ta Turkiyya a farkon watannan na Yuli, Gwamna Lawal ya samu ganawa da wasu masu zuba jari a ƙasar, tare da kai ziyarorin gani…