Dauda Lawal Zai Mai Da Babbar Tashar Motar Gusau Ta Zamani

A taron majalisar zartarwar jihar, wanda ya gudana Talatar nan a fadar gwamnatin jihar da ke Gusau, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da gina babbar tashar mota irin…

An Karrama Gwamna Dauda Lawal Da Lambar Yabo Ta NEAPS

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu lambar yabo ta ‘Ƙirƙirar Ayyuka’ a bikin bayar da lambar yabo ta ‘Kyautar Yabo Ta Yi Wa Al’umma Hidima’ (NEAPS) bisa ɗimbin ayyukan…

‘Yan Bindiga Sun Sace ‘Yan Jarida 2 A Kaduna

Daga Hadi Bawa A cikin daren jiya Asabar ne, ‘yan bindiga dauke da makamai suka auka wa al’ummar Danhonu da ke Millennium City a karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna,…

Ba Mu Goyon Bayan Kudurin Dokar Rage Karfin Sarkin Musulmi – Sakkwatawa

Sakkwatawan da suka halarci zaman sauraron ra’ayin jama’a akan kudurin dokar yiwa masarautar Mai alfarma Sarkin musulmi gyaran fuska da majalisar dokokin ta gabatar sun nuna adawa da kyamar wannan…