Buhari Ne Ya Lalata Kasuwanci Da Noma A Ƙasar Nan -Nasiru Agalawa
Daga Ibrahim Muhammad An ɗora alhakin kashe harkar kasuwanci da noma a ƙasar nan a kan tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, musamman a Arewa da yanzu sai dai abin da…
Rabon Awakin Kiwo Ga Mata: Babu Wani Abin Alheri Da Gwamna Abba Kabir Zai Yi ‘Yan Adawa Ba Su Yi Hamayya Ba -Habib Mailemo
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa babu wani abu na alheri da za a yi na ci gaban al’umma da gwamnatin Abba Kabir yake yi da ‘yan adawa za su…
















