Gwamnatin Jigawa Na Ƙarfafa Ilimin Addinin Musulunci -Ado Maje Sale
Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Jigawa na ci gaba da ɗaukar matakai domin bunƙasa ilimin addinin Musulunci, musamman ta hanyar tallafa wa yara da matasa masu hazaƙa a fannin karatun…
WOTCOSA Ajin 1975 A Shekara 50: Sun Karrama Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje Da Tagwayen Lambobin Yabo
Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban tsohuwar makarantar horon malamai ta mata ta Kano (WTC), Women Teachers College Old Girls Association (WOTCOSA) da yanzu ake kiran a makarantar da Goverment Girls College (WTC)…
Ɗaliban Ƙaramar Hukumar Dala Da Gwamnatin Kano Za Ta Tura Manyan Jami’o’i Na Cikin Gida Da Ƙasashen Waje Karatun Digiri Na Biyu, Sun Yi Taron Nuna Godiya
Daga Ibrahim Muhammad Ɗalibai ‘yan asalin ƙaramar hukumar Dala da za su tafi karatu manyan jami’o’i a ciki da wajen ƙasar nan da gwamnatiin jihar Kano ta ɗauki nauyinsu sun…
Makarantar Tanwirul Azhar Li Tahafizil Kur’ani Ta Yi Taron Saukar Ƙur’ani Da Maulidin Annabi (S)
Daga Ibrahim Muhammad An gudanar da taron saukar karatun Ƙur’ani Karo na biyar na makarantar Tanwilur Azhar Li Tahafizil Ƙur’an a ranar Lahadi. Taron ya sami halartar iyayen ɗalibai maza…
An Gudanar Da Walimar Haddar Alƙur’ani Ga Ɗalibai 21 A Tarteelil Ƙur’an Wattajweed.
Daga Ibrahim Muhammad Madarasatul Tarteelil Kur’an Wattajweed da ke kusa da Almuntada kusa da masallacin marigayi Shaikh Ja’afar Adam da ke Ɗorayi Kano, ta gudanar da walimar haddar Alƙur’ani mai…
Gwamnatin Bola Ahmad Tinubu Na Tafkar ‘Yan Nijeriya Da Ɗayen Kara -Mustapha Muhammad Tinubu
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana shugaban ƙasa Bola Ahmad Tunibu da cewa mutum ne mai son cigaban al’umma, amma sai dai ba shi da mashawarta a gwamnatinsa masu kishi da…
Kano Ce Kan Gaba A Samun Nasarar Cin Jarabawar NECO
Daga Ibrahim Muhammad Jihar Kano ta fito a matsayin jiha ta fi kowa cin jarabawar kammala Sakandare ta cikin gida (SSCE Internal) ta shekarar 2025 wacce Hukumar Jarabawa ta Ƙasa…















