UNICEF Ta Yi Gargadi Kan Matsalolin Kiwon Lafiya a Bauchi

Daga Abubakar Rabilu Gombe Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana damuwarsa game da ƙarancin haihuwar da ake yi a cibiyoyin kiwon lafiya a Jihar…

Gwamnan Kano yana daukar matakiai domin inganta Ilimi a Kano – Bashir Baffa.

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa duk wani mataki da ya kamata a dauka na gyara ilimi Gwamna jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf zuwan sa ya na dauka…

Kano ta karbi bakuncin taron ANCOMPSS na shiyyar Arewa maso Yamma

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Kungiyar shugabannin makarantun Sakandire ta Kasa sun gudanar da taron horo ga ‘yan kungiyar na shiyyar Arewa maso yamma da jihar Kano ta dauki bakunci da…

Gwamnatin Zamfara Ta Kafa Kwamitin Warware Matsalolin Daliban Jihar Da ke Karatu Kasashen Waje

A ranar 29 ga watan Mayun 2023 Gwamna Dauda Lawal ya karɓi jagoranci a hannun gwamnatin da ta kasa biyan kuɗaɗen jarabawar ɗalibai har na shekaru uku, wanda hakan ya…

Zamfara Ta Yi Zarra Tsakanin Malaman Nijeriya

Wani shugaban makaranta daga jihar Zamfara ya zo na ɗaya a duk faɗin ƙasar nan a wajen bikin karrama Malamai na Shugaban ƙasa na shekarar 2024. Ranar 5 ga watan…

Gwamnan Zamfara Ya Biya Bashin Hakkin Ma’aikatan Jihar

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya kammala biyan bashin haƙƙin ma’aikatan da suka bar aiki na shekara da shekaru, tun daga shekarar 211, wanda ya kama Naira 9,357,743,281.35. In dai…

Muna Bukatar Addu’a Samun Zaman Lafiya – Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci a ƙara ƙaimi wajen addu’o’in samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a Nijeriya a daidai lokacin da ƙasar ke bikin cika shekaru 64…

Kwalejin Horas da Malamai Ta Gusau Ginshikin Samar Da Kwararrun Malamai – Dauda

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta ƙere-ƙere da ke jihar a matsayin wani ginshiƙin samar da ƙwararrun malamai a makarantun gwamnati a Zamfara. Majalisar…

Jami’ar FUDMA Ta Yabawa Farfesa Gwarzo Kan Bada Gudummawar Motocin Daukar Marasa Lafiya Guda Biyu, Da Mota Mai Kujeru 60

Hukumar Gudanarwar Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) da ke jihar Katsina, ta yaba wa shugaban rukunin Jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo bisa gudummawar motocin daukar marasa lafiya guda biyu…

Muna Bukatar Karin Talllafin Asusun TETFund – Gwamna Dauda

Gwamnan ya yi wannan roƙo ne a wata ziyarar aiki da ya kai hedikwatar Hukumar ta TETFUND a ranar Alhamis ɗin da ta gabata a Abuja. A wata sanarwa da…