Kujerar Shugaban Ƙasa: Arewa Su Jira Zuwa 2031 -Akume
Daga Hadi Bawa A jawaban da aka gabatar a taron kwanaki biyu da Gidauniyar Sardauna ta shirya a ɗakin taro na Arewa House da ke Kaduna don yi nazari kan…
A Sa Dokar Hana ‘Yan Siyasa Sauya Sheƙa Daga Jam’iyyar Da Aka Zaɓe Su Sai Sun Gama Wa’adinsu -Hon. Ɗankaka Bebeji
Daga Ibrahim Muhammad Gyaran tsarin mulki da shigar da sabbin dokoki abu ne mai kyau da ya kamata a riƙa yi lokaci-lokaci saboda abubuwa na canzawa daga wani ƙarni zuwa…
Duk Abin Da Ya Taso Na Cigaban Al’umma Gwamnatin Abba Kabir Sai Ta Ji Ra’ayin Jama’a -Bombay
Daga Ibrahim Muhammad Babu abin da za mu ce sai godiya ga gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Abba Kabir Yusuf bisa kulawa da take da al’amuran al’ummarta, wanda duk abin da…
GWAMNAN ZAMFARA YA YI TA’AZIYYAR SARKIN KATSINAN GUSAU
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya taya al’ummar jihar juyayin rasuwar Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello. Allah ya yi wa Sarkin rasuwa ne yau da safen nan a…
Ɗan Majalisa Zai Gina Ɗakin Jarabawa A Makarantar Sakandaren Gwamnati A Kano
Daga Ibrahim Muhammad Ɗan Majalisar jiha mai wakiltar ƙaramar hukumar Tarauni, Hon. Kabiru Ɗahiru Sule ADS ya yi alƙawarin gina wa makarantar Sakandaren gwamnati ta Unguwar Gano Masallaci da zauren…
Jam’iyyar ADC Ta Yi Babban Motsi A Kano
Daga Ibrahim Muhammad Kano Matasan jam’iyyar ADC da Ƙungiyar Iyali Ɗaya na jam’iyyar reshen ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, ta gudanar ta taron zaburarwa da ƙarfafa gwiwa ga ‘ya’yan…
















