Abban Gandu Ya Tallafa Wa Masu Ƙananan Sana’o’i 400 Da Jari

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa MD Alhaji Abba Aliyu Abubakar da aka sani da Abban Gandu da cewa tun sama da shekaru 10 yake yin hidimar ƙoƙarin tallafa wa…

Ya Kamata Matasa Su Riƙa Ƙoƙarin Koyon Sana’o’i Maimakon Zaman Jiran Samun Aikin Gwamnati -Jibrin Acaska Yaron Birni

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga matasa a kullum su riƙa ƙoƙarin koyon sana’o’i na dogaro da kai maimakon su tsaya suna jira wani ya ba su. Wannan ba…

An Kashe Fiye Da Yaran Turji 100 – Gwamnatin Zamfara

Gwamnatin Zamfara Ta Tabbatar Da Kashe Manyan Yaran Bello Turji Fiye Da 100 A wani ƙoƙari na murƙushe ta’addanci da Gwamna Dauda Lawal yake yi, Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar…

WAKILCI A MAJALISAR TARAYYA: Yadda Batista Muhammad Bello Ya Kawo Gagarumin Sauyi Cikin Shekara 2 Ga Al’ummar Fagge

Daga Ibrahim Muhammad Muhammad Bello Shehu Fagge lauya ne mai kwazo kuma mutum ne mai kishi da son ganin cigaban al’umma musamman matasa wajen dogaro dakai da kuma neman Ilimi…

Hon. Muhammad Hassan Ya Gode Wa Al’ummar Da Suka Halarci Ɗaurin Auren ‘Ya’yansa

Daga Ibrahim Muhammad Ɗimbin al’umma ne daga sassa daban-daban suka halarci ɗaurin auren ‘ya’yan Kwamishina na ɗaya a Hukumar Amintttattu na Asusun Fansho na jihar Kano, Hon. Hassan Muhammad Amin…

Za A Binne Marigayi Aminu Ɗantata A Birnin Madina

Daga Ibrahim Muhammad A wani labari da muka samu an bayyana cewa Iyalan marigayi Alhaji Aminu Alassan Ɗantata sun shaida cewa marigayin ya bar musu wasiyyar cewa duk lokacin da…

Wajibi Ne Malamai Su Yawaita Jan Hankalin Matasa Kan Illar Shan Miyagun Ƙwayoyi -Gwamnan Kano

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da kalandar Musulunci na shigowar sabuwar shekarar Musulunci a yayin taron murnar shiga sabuwar shekara da aka gudanar a rufaffen ɗakin wasanni…

Burina Ba Wanda Zai Bar Zamfara Don Neman Magani – Gwamna Lawal

TATTAUNAWA TA MUSAMMAN:Babban Burina Shi Ne, Ya Zama Babu Wani Ɗan Zamfara Da Zai Bar Jiha Don Neman Magani – Gwamna Lawal A kwanakin baya ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda…

Wata Jarida Ta Shirya wa Gwamnan Zamfara Karya

Gwamna Lawal Bai Karbi Lamuni Ba; Tsatsagwaron Ƙaryar Sahara Reporters Ce Da Bata Aikin Jarida, Inji gwamnatin Zamfara Gwamnatin Jihar Zamfara ta ƙaryata zargin da ake na cewa Gwamna Lawal…

Zamfara Ta Zama Jiha Ta Farko Da Ta Ƙaddamar da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani

Jihar Zamfara ita ce ta farko a Nijeriya da ta fara amfani da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani (ZDLF) don samar wa al’ummarta muhimman fasahohin zamani don ci gaban tattalin arziki,…