Mai Sikeli Ya Jagoranci ‘Yan Kwankwasiyya A Nasarawa Kano, Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga Kwankwaso

Daga Ibrahim Muhammad Kano Jagoran Kwankwasiyya a ƙaramar hukumar Nasarawa, Kano, Alhaji Mustapha Muhammad Mai Sikeli, ya bayyana jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, a matsayin mutum mai haƙuri…

Kujerar Nasarawa A Majalisar Jihar Kano Ba Ta Sayarwa Ba Ce -Hon. MB Aliyu

Daga Ibrahim Muhammad Kano Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar ƙaramar hukumar Nasarawaa jihar Kano, Hon. MB Aliyu, ya bayyana cewa kujerar da yake riƙe da ita a Majalisar…

Tsofaffin Manyan Sakatarori Sun Karrama Gwamna Lawal Na Zamfara

Ƙungiyar Tsofaffin Manyan Sakatarori na Jihar Zamfara ta karrama Gwamna Dauda Lawal tare da yaba wa ayyukan ci gaban da gwamnatinsa ke aiwatarwa a faɗin jihar. An miƙa masa lambar…

’Yan’uwa sun nuna farin ciki da naɗin Barhama a matsayin Sarkin Zabarmawan Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano ’Yan’uwa da makusantan sabon Sarkin Zabarmawan Kano, sun bayyana matuƙar farin cikinsu da naɗin Alhaji Barhama Hussaini Yahaya a matsayin Sarkin Zabarmawa na farko a Jihar…

An Naɗa Alhaji Barhama Hussaini Matsayin Sarkin Zabarmawan Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Masarautar Kano, a yammacin ranar Laraba 21 ga Janairu, 2026, ta naɗa Alhaji Barhama Hussaini Yahaya a matsayin Sarkin Zabarmawa na farko a Jihar Kano. Mai…

Rasuwar Alhaji Bature Abdul’aziz Babban Rashi Ne Ga ’Yan Kasuwa A Kano Da Ƙasa Baki Ɗaya -Ibrahim Ɗanyaro

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban Dattawan Kasuwar Muhammad Abubakar Rimi da Singa na jihar Kano, Alhaji Ibrahim Ɗanyaro, ya bayyana rasuwar fitaccen ɗan kasuwa Alhaji Bature Abdulaziz a matsayin babban…

Abdulaziz Abdulaziz Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Harkokin Yaɗa Labarai, Malam Abdul’aziz Abdul’aziz, ya wakilci Shugaban Ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu wajen kai ziyarar ta’aziyya…

Dagacin Gama Alhaji Rabiu Isyaku Shugaba Ne Mai Karrama Jama’a Da Zumunci -Yusuf Adamu Bello

Daga Ibrahim Muhammad, Kano An bayyana cewa an samu gagarumin zaman lafiya da haɗin kai a tsakanin al’ummomi da ƙabilu mabambanta da ke zaune a garin Gama, da ke ƙaramar…

An Yi Bikin Cikar Dagacin Gama Shekaru 25 Kan Mulki

Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da bikin cikar Dagacin Gama, Alhaji Rabi’u Isyaku, shekaru 25 kan karagar mulki, a fadarsa da ke garin Gama, ƙaramar hukumar Nasarawa ta Jihar…

Kano: ’Yan Sanda Sun Kama Mutane 3 Kan Kisan Wata Mata da ’Ya’yanta 6

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke mutane uku da ake zargi da hannu a kisan gillar wata mata da ’ya’yanta shida, wanda ya faru a unguwar Ɗorayi…