Ma’aikatar Tsaro Na Amfani Da Ofishin NSA Wajen Gallaza Wa ’Yan Adawa – Gwamnatin Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana matuƙar damuwar ta kan abin da ta kira amfani da ƙarfin Gwamnatin Tarayya wajen gallaza wa da tsoratar da ’yan adawa a jihar, tana mai…

DOKAR TA-BACI A ZAMFARA: Kururuwar ‘Yan Barandan Siyasa Ne Kawai -Wamban Shinkafi

Daga Hussaini Yero, Gusau Ɗaya daga cikin jigo a jam’iyyar APC a jihar Zamfara, Alhaji Sani Abdullahi, Wamban Shinkafi ya yi zargin cewa wasu ‘yan siyasa masu yi ma gwamnatin…

Gwamnan Zamfara Ya Raba Buhunan Takin Zamani Dubu Sittin

Gwamna Lawal Ya Raba Buhunan Taki 59,205 Ga Manoma, Ya Ce Noma Shi Ne Jigon Tattalin Arzikin Zamfara Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa noma ya kasance…

Babu Wata Matar Da Aka Gurfanar Saboda Wai Ta Zama Kirista, Inji Gwamnatin Zamfara

Gwamnatin jihar Zamfara ta ƙaryata wani labari da ke ikirarin cewa wata Musulma da ta zama Kirista a jihar, Zainab, za ta gurfana a gaban Kotun Shari’ar Musulunci a ranar…

“Sadaukin Hayin Dogo Jagoran Ci Gaban Basawa”

An haifi Hon Zubairu Mukhtar (Sadaukin Hayin Dogo) a Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) Zariya a farkon shekarun 1980. Yana karatun digiri na uku (Ph.D.) a fannin Gudanar da Harkokin Jama’a…

UNDP YA YABA WA GWAMNA LAWAL

Hukumar Raya Ƙasashe ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP) ta yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa jajircewarsa wajen ba da tallafin da zai amfani al’ummar jihar Zamfara. A ranar Laraba ne…

TAWAGAR YAKN NEMAN ZABEN HON LION TA ZIYARCI AKWATINAN MAZABAR DAUDAWA

Daga Awwal Jibril ‘Yankara Dan Majalisar taraiya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Kankara, Faskari da SabuwaHon. Jamilu Muhammad Lion ya ziyarci Akwatinan Mazabar Daudawa da ke Karamar Hukumar Faskari Jihar Katsina…

Lokacin Hamayyar Siyasa Ya Wuce, Ku Zo Mu Gina Zamfara –Gwamna Dauda Lawal

Wannan ita ce cikakkiyar hirar da kafar yada labarai ta BBC Hausa ta yi da gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal dangane da nasarar da ya samu a kotun koli kan…