FG SHOULD PROTECT DANGOTE REFINERY – MURIC

The Petroleum and Natural Gas Senior Staff Association of Nigeria (PENGASSAN) has decided to go on strike from today as a result of trade dispute with the Dangote Refinery over…

Dangote ya rage farashin man fetur a Najeriya

Kamfanin mai na Dangote ya bayyana yi wa ‘yan kasuwa da ke saro man fetur a matatarsa ragin kuɗin man. Cikin wata sanarwa da babban jami’in sadarwar kamfanin, Anthony Chiejina…

Ba Mu Da Wata Alakar Kasuwanci Da IPMAN – Matatar Dangote

Shugabannin matatar man Ɗangote sun yi watsi da rahotannin da ke cewa an ƙayyade farashin man fetur a kan naira 600 kan kowacce lita, inda ta bayyana rahotannin a matsayin…

Nijeriya Za Ta Daina Shigo Da Man Fetur Daga Waje – Dangote

Matatar man Dangote da ke jihar Legas a Najeriya ta ce kasar za ta daina sayen man fetur daga waje a watan Yuni, lokacin da matatar za ta fara aiki.…

Ramadan: Gidauniyar Dangote Ta Raba Buhunan Shinkafa Miliyan Ɗaya A Bana

Attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun Gidauniyar Aliko Dangote, ya ƙaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar Musulmi su dubu 10 a Jihar Kano, jiharsa ta asali. Har ila…

Dangote ya kaddamar da tallafin rabon abinci na Naira Biliyan goma sha Biyar (15 Billion Naira)

A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al’umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane miliyan daya suka amfana.…

Jinkan Al’umma Cikin Ramadan: Dangote na Ciyar da Mutane Dubu 10 a Kano Kowace Rana

Rahotanni sun tabbatar da cewa Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun gidauniyarsa ta Aliko Dangote, ya kaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar…