Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Aiki Ga Manyan Makarantu A Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya raba sabbin motocin aiki ga manyan makarantun gaba da sakandare da wasu hukumomin ilimi na jihar, a wani mataki da ya ce zai ƙara…

CIKA SHEKARA 58: Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Mutum Ne Mai Son Ci Gaba -Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya taya Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Farfesa Nentawe Yilwatda, wanda ya taɓa riƙe muƙamin Ministan Harkokin Jinƙai…

Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Buhunan Takin Zamani 72,000 Da Kayan Noma Kyauta Ga Manoman Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da rabon buhunan taki 72,000 kyauta tare da magungunan kashe ciyawa da sauran kayan aikin noma ga manoma a faɗin jihar, a wani…

Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Bas-bas 50 Ga Ƙungiyar Direbobi Ta Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya miƙa sabbin motocin bas-bas guda 50 ga reshen Ƙungiyar Direbobi ta Ƙasa (NURTW) na jihar, a wani mataki da gwamnatin ta ce na inganta…

Duk Mai Yin Sulhu Da ‘Yan Ta’adda, Ba Da Yawun Gwamnatin Mu Ba Ne, In Ji Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada matsayar gwamnatin sa na ƙin shiga tattaunawa ko ƙulla yarjejeniyar sulhu da ’yan bindiga, yana mai cewa gwamnatin jihar ba za ta…

Gwamna Lawal Ya Kafa Tarihi, Yayin Da Aka Fara Jigilar Alhazai Daga Filin Jirgin Sama Na Gusau

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya kafa sabon tarihi bayan da aka gudanar da jigilar farko na aikin Hajji daga Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa da ke Gusau.…

TARON APC A ZAMFARA: Gwamna Ya Tabbatar Da Cewa Ƙarfin Gwamnati Na Rataye Ne Da Kyawawan Tsare-tsaren Jam’iyya

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada cewa nasara da ɗorewar kowace gwamnati na da alaƙa kai tsaye da ƙarfinta a fagen siyasa, musamman yadda jam’iyyarta ke da tsari mai…

HARIN TA’ADDANCI A BUKKUYUM: Gwamna Lawal Ya Bayyana Shi Da Aikin Rashin Imani

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhini da jimami kan mummunan harin da ’yan bindiga suka kai a wasu ƙauyuka na Ƙaramar Hukumar Bukkuyum, wanda ya yi sanadin…

Tsofaffin Manyan Sakatarori Sun Karrama Gwamna Lawal Na Zamfara

Ƙungiyar Tsofaffin Manyan Sakatarori na Jihar Zamfara ta karrama Gwamna Dauda Lawal tare da yaba wa ayyukan ci gaban da gwamnatinsa ke aiwatarwa a faɗin jihar. An miƙa masa lambar…

Matawalle Na Amfani Da Jami’an Tsaro Don Tsoratar Da ‘Yan Adawa

Wannan wata tattaunawa ce mai armashi da ta ja hankalin jama’a, wanda mai magana da yawun Gwamnan Jihar Zamfara, Babban Mai Bai wa Gwamnan Shawara na Musamman kan Harkokin Watsa…