Jami’ar MAAUN Da Kwalejin Seneca ta Canada Sun Kulla Alaka Don Inganta Kwarewar Turanci da Samar da Damar Karatu Ga Dalibai A Duniya

Gamayyar rukunin jami’o’in MAAUN ta kulla yarjejeniyar hadin gwiwar kasa da kasa da ‘Seneca College of Applied Arts and Technology’ da ke kasar Canada, wacce aka tabbatar da wannan alaka…

KUNGIYAR KAFIGAN TA YI JIMAMIN RASUWAR GALADIMAN KANO.

Da cikakken alhini da juyayi, kungiyar ‘Kannywood Film Industry Guilds and Associations (KAFIGAN)’ na mika ta’aziyyarta ga al’ummar Jihar Kano baki daya, bisa rasuwar Alhaji Abbas Muhammadu Sanusi, Galadiman Kano…

Gwamnan Kano yana daukar matakiai domin inganta Ilimi a Kano – Bashir Baffa.

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa duk wani mataki da ya kamata a dauka na gyara ilimi Gwamna jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf zuwan sa ya na dauka…

Kano ta karbi bakuncin taron ANCOMPSS na shiyyar Arewa maso Yamma

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Kungiyar shugabannin makarantun Sakandire ta Kasa sun gudanar da taron horo ga ‘yan kungiyar na shiyyar Arewa maso yamma da jihar Kano ta dauki bakunci da…

Al’ummar Doguwa zamu sa a gaba – Abdulrashid Rilwan

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Karamar Hukumar Doguwa a jihar Kano Abdulrashid Rilwan ya bayyana cewa abin da suka sa a gaba shi ne su tabbatar da hakkin al’ummar Doguwar…

Sani Danja Ya Zama Shugaban Ƙungiyar Haɗin Kan Hausa Ta Duniya

Daga Ibrahim Muhammad Kano Kungiyar hadin kan Hausa da Hausawa ta Duniya karkashin jagorancin shugaban ta Dakta Sa’id ta nada fitaccen jarumi a Kannywood Alhaji Sani Musa Danja a matsayin…

NSIPA CHAOS WHIRLWIND: DR. BETTA EDU TAKES THE STAGE!

By Ismail Abubakar In the midst of swirling controversy enveloping the National Social Investment Programme Agency (NSIPA) corruption scandal, an unequivocal statement emerges, refuting any involvement of Dr. Betta Edu,…