FG SHOULD PROTECT DANGOTE REFINERY – MURIC
The Petroleum and Natural Gas Senior Staff Association of Nigeria (PENGASSAN) has decided to go on strike from today as a result of trade dispute with the Dangote Refinery over…
Gwamnatin Bola Ahmad Tinubu Na Tafkar ‘Yan Nijeriya Da Ɗayen Kara -Mustapha Muhammad Tinubu
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana shugaban ƙasa Bola Ahmad Tunibu da cewa mutum ne mai son cigaban al’umma, amma sai dai ba shi da mashawarta a gwamnatinsa masu kishi da…
Karamin Minista Gidaje Yusuf Ata Da Injiniya Ali Wudil Sun Goyi Bayan Zarcewar Tunibu A 2027
Daga Ibrahim Muhammad Ƙaramin ministan gidaje, Hon. Yusuf Abdullahi Ata ya bayyana cewa shugaban ƙasa Bola Ahmad Tunibu ya yi wa jihar Kano komai na ba ta kulawa na musamman…
Al’ummar Kano Su Fito Su Yi Rijistar Katin Zaɓe Don Tabbatar Da Nasarar Abba da Kwankwaso A 2027 -Mariya Ali Zage
Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga ‘yan Kwankwasiyya da sauran al’ummar ƙasar nan a duk inda suke su tabbatar sun yi rijistar katin zaɓe domin tabbatar da Abba Kabir…
Ban Rubuta Wa Wata Jam’iyya Wasiƙar Neman Iznin Shiga Ba
Daga Ibrahim Muhammad Sanata Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso ya musanta labarin da ake yaɗawa na cewa ya rubuta wa jam’iyyar APC buƙatar shiga cikin ta. A rana Slhamis ne aka…
















