ABBA ALIYU Foundation ta raba mutane da talauci a Kano

Mutane fiye da dubu 6 ne suka amfana da tallafin Asusun Abba Aliyu daga sassan daban daban na birnin Kano. Bukin rabon tagomashin wanda ya gudana asabar din nan ya…

MAULIDI: Gwamna Dauda Lawal Ya Taya Al’ummar Musulmi Murna, Ya Buƙaci A Dage Da Addu’o’in Samun Zaman Lafiya

MAULIDI: Gwamna Dauda Lawal Ya Taya Al’ummar Musulmi Murna, Ya Buƙaci A Dage Da Addu’o’in Samun Zaman Lafiya Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci a ƙara addu’o’in samun zaman…

ANYI KIRA GA MABIYA AHLUL BAITI DA SU FITO SU YANKI KATIN RIJISTAR ZABE

Daga Muhammad Sakafa, Kanomsakafa@gmail.comWannan Kiran ya fito ne daga bakin shugaban gamayyar mabiya da masoyan Ahlul bait (as) ta kasa reshen jihar Kano wadda aka fi sani da AHLUL BAITI…

An Karrama Babban Sakataren Hukumar Manyan Makarantun Sakandare Na Jihar Kano

Daga Ibrahim Muhammad Cibiyar faɗakar da al’umma da bunƙasa cigaban jagoranci Centre For Public Enlightenment And Leadership Development, ta karrama babban Sakataren a Hukumar manyan makarantun Sakandire na jihar Kano,…

Ana Neman Shafa Wa Farfesa Abdallah Saleh Baƙin Fenti -Gamayyar Ƙungiyar Matasan Arewa Ta APC

Daga Ibrahim Muhammad Gamayyar Ƙungiyar Matasan Arewa na APC da aka fi sani da Merger Group APC ƙarƙashin jagorancin Hon. Musa Mujahid Zaitawa ta nuna rashin amincewarta da wasu da…

Gwamna Dauda Lawal Zai Yi Jawabi A Taron Kasuwanci Na AFSNET Karo Na Biyar A Ƙasar Algeria

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai yi jawabi a wani taro na habaka kasuwanci karo na biyar wanda AFSNET ke shiryawa. Taron zai gudana daga ranar 4 zuwa 10 ga…

Shugaba Tinubu Ya Taya Gwamna Dauda Lawal Murnar Cika Shekaru 60 Da Haihuwa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal murnar cika shekaru 60 a duniya. Shugaba Tinubu ya yaba wa Gwamnan bisa jajircewar sa na ci gaban…

GWAMNA DAUDA LAWAL A SHEKARA 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

Daga Sulaiman Bala Idris Ba ni da kokwanto akan cewa Dauda Lawal na ɗaya daga cikin gwamnonin da suka fi kowa kwarjini a Nijeriya. Amma abu ɗaya da nake yawan…

Kyakkyawan Jagorancin Hon. Mamunu Ibrahim Takai Ya Haifar Da Cigaba A Ƙungiyar ‘Yan Tifa Ta Kano

Daga Ibrahim Muhammad An rantsar da sabbin shugabannin ƙungiyar ‘yan Tifa na ƙasa reshen jihar Kano wanda a yayin taron tsohon shugaban ƙungiyar da ya yi wa’adi biyu da ya…

Al’ummar Kano Ku Fito Ku Yi Rijistar Zaɓe Don Kare ‘Yancinku -Jagoran ADC Iyali Ɗaya

Daga Ibrahim Muhammad Jigo a siyasar ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, Jagoran Ƙungiyar ADC Iyali Ɗaya, Ambasada AbduRahman Mansur Mainasara Salga ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da…