Al’ummar Kano Ku Fito Ku Yi Rijistar Zaɓe Don Kare ‘Yancinku -Jagoran ADC Iyali Ɗaya

Daga Ibrahim Muhammad Jigo a siyasar ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, Jagoran Ƙungiyar ADC Iyali Ɗaya, Ambasada AbduRahman Mansur Mainasara Salga ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da…