Sunayen Shugabannin Jam’iyyar ADC Na Jihohi Da Ake Yaɗawa Ba Na Gaskiya Ba Ne
Daga. Ibrahim Muhammad ADC ta yi zargin cewa wasu na neman haifar da rikici a cikin jam’iyyar bayan amincewa da Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta yi…
Yin Rijistar Katin Zaɓe Yana Da Mutuƙar Amfani Ga ‘Yan Kasuwar Kano -Ibrahim Ɗan Yaro
Daga Ibrahim Muhammad. An jawo hankalin ‘yan kasuwar jihar Kano su tabbatar sun yi rijistar katin zaɓe da ake gudanarwa a halin yanzu duba da cewa mafi yawan al’ummar Kano…








