Ana Neman Shafa Wa Farfesa Abdallah Saleh Baƙin Fenti -Gamayyar Ƙungiyar Matasan Arewa Ta APC

Daga Ibrahim Muhammad Gamayyar Ƙungiyar Matasan Arewa na APC da aka fi sani da Merger Group APC ƙarƙashin jagorancin Hon. Musa Mujahid Zaitawa ta nuna rashin amincewarta da wasu da…

Gwamna Dauda Lawal Zai Yi Jawabi A Taron Kasuwanci Na AFSNET Karo Na Biyar A Ƙasar Algeria

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai yi jawabi a wani taro na habaka kasuwanci karo na biyar wanda AFSNET ke shiryawa. Taron zai gudana daga ranar 4 zuwa 10 ga…

Shugaba Tinubu Ya Taya Gwamna Dauda Lawal Murnar Cika Shekaru 60 Da Haihuwa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal murnar cika shekaru 60 a duniya. Shugaba Tinubu ya yaba wa Gwamnan bisa jajircewar sa na ci gaban…