Maji Daɗin Makarantun Islamiyya Na Jihar Kano Zai Ɗauki Nauyin Hidimar Yin Katin Zaɓe Ga Ɗaliban Islamiyya

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar makarantun Islamiyya na jihar Kano ta naɗa Zannan Kwankwasiyya, Ambasada Abubakar Yahuza Gama a matsayin Maji Daɗin makarantun Islamiyya na jihar Kano sakamakon ɗimbin gudunmuwa da…

Fitowar Al’ummar Jihar Kano Yin Katin Zaɓe Na Da Matuƙar Muhimmanci -Hon. Sunusi Surajo Kwankwaso

An bayyana cigaban da ake samu a zuwan gwamnatin Kano ƙarƙashin Abba Kabir Yusuf a bayyane suke ba a ɓoye ba mai bai wa Gwamnan Kano shawara a kan harkokin…