Al’ummar Gezawa Ba Su Yi Zaɓen Tumun Dare Ba A Majalisar Dokokin Jihar Kano -Hon. Sani Jogana

Daga Ibrahim Muhammad Ɗan majalisar jiha mai wakiltar ƙaramar hukumar Gazawa, Hon. Abdullahi Yahaya Tsakiyar Kara, Barden Gazawa a shekara biyu da ya yi na zuwan sa Majalisar dukokin jihar…

Gwamna Ya Raba Kayan Karatu Ga Makarantun Gwamnatin Zamfara

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sayo kayan koyo da koyarwa har guda 408,137 domin rabawa ga makarantun gwamnati a faɗin jihar. An gudanar da bikin rabon ne…

Kananan ‘Yan Kasuwar Zamfara Sun Sami Tallafin Naira Miliyan Dubu

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa ’yan kasuwa na cikin gida cewa jihar na kan wata sabuwar turba kuma tana samun ci gaba sosai, inda ta ke sauyawa…