Sallah: Turmutsitsi A Filin Idin Gombe Ya Hallaka Ƙananan Yara 2, Wasu 20 Sun Jikkata

Daga Khalid Idris Doya A wani ibtila’in da ya faru a ranar Idi a jihar Gombe, wasu ƙananan yara biyu (mata) sun rasa rayukansu a babban filin Idin Gombe biyo…