Jam’iyyar NNPP Ta Koka Kan Zargin Musgunawa Da Gwamnatin Jihar Kano Ke Yi Wa Mambobinta
Daga Ibrahim Muhammad Kano Jam’iyyar NNPP ta zargi gwamnatin jihar Kano da ƙoƙarin musgunawa mambobinta, bisa zargin cewa ana ɗaukar matakai a kansu ne saboda sun ƙi amincewa su bi…







