Manufar Kafa ACSILS Na Ci Gaba Da Haifar Da Nasarori Bayan Shekaru 50 -Alhaji Mahmud Garba Kabuga

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Kwalejin Nazarin Shari’a da Addinin Musulunci ta ƙasa (ACSILS), Alhaji Mahmud Garba Kabuga, ya bayyana cewa babu abin da za su ce…

An Fara Bikin Cikar AKCILS Shekaru 50 Da Kafuwa A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano An fara gudanar da bikin cikar Kwalejin Shari’a da Nazarin Addinin Musulunci ta Aminu Kano (AKCILS) shekaru 50 da kafuwa, a wannan rana ta Litinin a…