Muna Goyon Bayan Takarar Sanatan Sakkwato Ta Gabas Da APC Ta Tsayar Da Ajiyan Isa -Talban Isa

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana tsayar da Alhaji Umar Ajiyan Isa a matsayin ɗan takarar Sanatan Sakkwato ta Gabas a ƙarƙashin jam’iyyar APC a matsayin mataki da aka ɗauka bisa…