Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Jagoranci ‘Yan Mata Uku Zuwa Karɓar Addinin Musulunci

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Hukumar Tace Fina-finai da Ɗab’i ta jihar Kano ta jagoranci wasu ‘yan mata uku masu sana’ar gala zuwa ga karɓar addinin Musulunci, bayan sun bayyana aniyarsu…

An Yaba Da Wakilcin Hon. Sani Adamu Wakili A Ungogo Da Minjibir, An Nemi A Sake Tsayar Da Shi A 2027

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar ƙananan hukumomin Ungogo da Minjibir a jihar kano sun bayyana gamsuwarsu da wakilcin da Hon. Sani Adamu Wakili ke yi musu a Majalisar Tarayya, tare…