NDC Kano: Gawuna Yana Nan Daram, Bai Da Shirin Barin Jam’iyya -Mairiga

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) na Jihar Kano, Hon. Husaini Isah Mairiga, ya bayyana cewa tsohon ɗan takarar Gwamnan Kano, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, yana…

’Yan Kasuwar Galadima Sun Karrama DSP Sa’idu Ɗahiru Bayan Shekaru 35 A Aikin ’Yan Sanda

Daga Ibrahim Muhammad Kano ’Yan kasuwar Titin Galadima, ƙarƙashin jagorancin Alhaji Mustapha Shu’aibu Sulaiman, sun gudanar da taron karrama tsohon OC na ’Yan Sandan Kasuwar, DSP Sa’idu Ɗahiru, bisa ritayar…