Kafa domin labarai
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhininsa kan rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Mai Martaba Alhaji Bello Sulaiman. Mai martaban ya rasu ne a ranar Litinin a Cibiyar Kiwon…