Mun Gamsu Da Ayyukan Ɗan Majalisar Fagge, Za Mu Ci Gaba Da Mara Masa Baya -Sani Babba
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Wani jigo a jam’iyyar APC, Sani Babba, ya bayyana gamsuwarsa da ayyukan raya ƙasa da kuma kyakkyawan wakilcin da ɗan Majalisar Dokoki ta Jihar Kano mai…







