Al’ummar Margi a Kano Sun Yi Bikin Yawal, Shekara 1 da Nada Ptil Margi

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar Margi mazauna jihar Kano sun gudanar da gagarumin bikin al’adunsu na Yawal, tare da murnar cika shekara ɗaya da naɗa Mai Martaba Wadzani Adamu Mamza…

PDP Za Ta Kawo Ƙarshen Rashin Aikin Yi a Tsakanin Matasa a Nasarawa, Kano -Jamilu

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ɗan takarar majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Nasarawa Kano a ƙarƙashin jam’iyyar PDP, Hon. Jamilu Muhammad Ahmad, ya bayyana bikin al’adar Yawal da…

Taron Marghi na Kano Ya Nuna Haɗin Kai da Ƙaunar Juna –Sarakunan Marghi

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sarkin masu maganin gargajiya na al’ummar Marghi a jihar Kano, Alhaji Hassan Usman, ya nuna farin cikinsa bisa nasarar gudanar da gagarumin taron al’ummar Marghi a…