An Yi Kira Ga Al’ummar Ungogo Da Minjibir Su Sake Zaɓar Hon. Sani Wakili

Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Wani jigo a tafiyar siyasar ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Ungogo da Minjibir, Hon. Sani Wakili Adamu, Ibrahim Usman Mshelia Majidadi, ya yi kira…

2027: Za Mu Mayar da Hankali Kan Ci gaban Al’ummar Kano – Ambasada Sameera

Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Mataimakiyar ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar NDP mai alamar fitila, Ambasada Hajiya Sameera Bala Usman, ta bayyana cewa gwamnatinsu za ta mayar da…