Zaɓen 2027: Dini Falalu Fagge Ya Yi Kira Ga Al’ummar Kano Ta Kudu Su Ƙara Mara Wa Sanata Kawu Sumaila Baya
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Wani matashin ɗan siyasa a jam’iyyar APC, Dini Falalu Fagge, ya yi kira ga al’ummar Kano ta Kudu da su ci gaba da bai wa Sanata…
Abdul’azeez Abdul’azeez Ya Yaba Wa Malamai Kan Koyarwa Da Tarbiyyar Yara, Ya Ba Da N250,000 Ga Madarasatu Raudatun Nabiyyi Litahfizil Qur’an Waddirasatil Islamiyya A Kano
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan Yaɗa Labarai, Malam Abdul’azeez Abdul’azeez, ya yaba wa malamai da masu gudanar da Madarasatu Raudatun…
Hajiya Hauwa Nuhu Wali: Za Mu Yi Aiki Tuƙuru Don Tabbatar Da Nasarar Gwamna Abba A 2027
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sabuwar Sakatariyar Dindindin a Ma’aikatar Al’amuran Addini ta Jihar Kano, Hajiya Hauwa Nuhu Wali, ta bayyana godiyarta ga Kwamishinan Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, Gwani Ali…
Shugaban Kwalejin CCEK Ya Yaba Wa Shekarau Kan Tallafin Karatu Ga Ɗalibai 850
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Community College of Education Kano (CCEK), Dakta Muhammad Adam Abubakar, ya yaba wa tsohon Gwamnan Jihar Kano, kuma tsohon Sanata, Ibrahim Shekarau, bisa tallafin karatu…
Khadijat Gambari Academy Ta Yaye Ɗalibai Karo Na 17
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Makarantar Khadijat Gambari Academy da ke Unguwar Yakasai a cikin birnin Kano, ta gudanar da bikin yaye ɗalibai karo na 17, inda aka yaye ɗaliban da…
















