An Yabawa Gwamnan Zamfara Kan Gudummuwarsa Ga Sojojin Da Ke Aiki Zamfara

Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal bisa jajircewarsa da ci gaba da bayar da goyon baya ga ayyukan soji a jihar. A ranar…

Abin Da AkaTattauna Tsakanin Gwamnonin Arewa Biyu Da Ministan Tsaro

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal da takwaransa na jihar Katsina Dikko Umar Raɗɗa sun yi wata ganawar sirri da Ministan tsaro Badaru Abubakar da mai bai wa shugaba ƙasa shawara…

Matasan PDP Na Arewa Sun Amince Da Shugabancin Damagun

Daga Ibrahim Muhammad Kano Matasan PDP na jihohi 19 na Arewacin Nijeriya sun jaddada goyon bayansu ga shugaban jam’iyyar PDP Iliya Umar Damagun. Wannan na ƙunshe na cikin wata sanarwa…

Su Wa Suka Kai Wa Ɗan Takarar Ƙaramar Hukumar Hari A Kano?

Daga Ibrahim Muhammad Kano Wasu gungun matasa da ake kyautata zaton ɓarayi ne da ‘yan daba, sun auka wa tawagar ɗan takarar neman shugaban ƙaramar hukumar Birnin Kano da kewaye,…

Sarkin Kano Ya Naɗa Auwalu Mudi Yakasai Sarautar Ɗanmaliki

Daga Ibrahim Muhammad Kano Mai martaba sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II ya naɗa Alhaji Auwalu Mudi Yakasai sakataren kungiyar kwadago na jihar Kano a matsayin Ɗanmalikin Kano. Da yake…

Gwamnan Zamfara Ya Yi Afuwa Ga wasu Fursunoni

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yafe wa wasu ɗaurarru da ke zaman waƙafi a gidan yarin Gusau, su 31. A Juma’ar nan ne gwamnan ya kai ziyara gidan…

Abin Da Ya Sa Kwalejin Koyon Aikin Jinya Ta Rauda Ta Zarce Tsara -Imam Muhammad Yakub

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana Kwalejin Koyon Aikin Jinya ta Rauda da ke Rangaza a ƙaramar hukumar Ungogo a jihar Kano da Daraktan Makarantar Rauda Imam Muhammad Yakub ya…

Gwamnatin Zamfara Na shirin Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da Honarabul Bala Aliyu Gusau a matsayin Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Zamfara (ZASIEC) a wani ɓangare na shirye-shiryen gwamnatinsa…

Tsohon Kwamishinan Kwankwaso Ya Zama Sabon Shugaban PDP

Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon Kwamishinan Noma a zamanin mulkin Kwankwaso karo na farko. Hon.Yusuf Ado Kibiya ya zama sabon shugaban jam’iyyar PDP na jihar a sakamakon zaɓe da aka…

Gwamnatin Zamfara Za Ta Dauki Nauyin Askarawan Zamfara Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe Kwanan nan

Gwamna Dauda Lawal ya yi alƙawarin cewa gwamnatin sa za ta bayar da cikakkiyar kulawa ga iyalan jami’an Askarawan Zamfara da aka kashe a wani kwanton ɓaunar da aka yi…