Ƙungiyar Tinubu/Zaura Ta Tallafa Wa mutane 300 Da Jarin Dogaro Da Kai A Dala, Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ƙungiyar Tinubu/Zaura Organisation, ƙarƙashin jagorancin Shugaban Jami’ar Siyasa Gangariya ta jihar Kano, Hon. Ado Garba Tati Dala, ta raba tallafin jarin dogaro da kai ga mutane…

Bukin Kirsimeti da Sabuwar Shekara: Sarkin Margi na Kano Ya Yi Kiran A Yi Addu’a Don Zaman Lafiya

Daga Ibrahim Muhammad Kano An yaba da irin ƙoƙarin da Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da Masarautar Kano ƙarƙashin jagorancin Muhammadu Sanusi II ke yi wajen tabbatar da zaman…

Jam’iyyar NNPP Na Gab Da Samun Manyan Nasarori A Zaɓen 2027 – Hon. Namadi Dala

Daga Ibrahim Muhammad, KanoJam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na kan hanyar samun ƙarin manyan nasarori a babban zaɓen shekarar 2027, bisa yadda zabubbukan cikin gida na jam’iyyar suka gudana…