Ganduje Ya Fi Damuwa Da Hidimar Addini Fiye Da Ta Siyasa -Ali Baba A Gama Lafiya Fagge
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Tsohon Mai Bai wa Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, Shawara na Musamman kan Harkokin Addinai, Hon. Ali Baba Muhammad A. Gama Lafiya Fagge,…
Yin Amfani Da Lokaci Wajen Neman Ilimi Na Da Matuƙar Muhimmanci -Hon. Muhammad Ƙasim Warure
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Tsohon ɗan takarar Majalisar Wakilai mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Gwale, Hon. Muhammad Kasim Warure, ya jaddada muhimmancin amfani da lokaci wajen neman ilimi, yana mai cewa…
Kwalejin Amina Comprehensive Ta Yi Saukar Alƙur’ani Ga Ɗalibai 15
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Kwalejin Amina Comprehensive, da ke Tudun Rubudi a Ƙaramar Hukumar Ungogo ta Jihar Kano, ta gudanar da gagarumin bikin saukar Alƙur’ani ga ɗalibanta 15. An gudanar…










