Muna Son Atiku, Za Mu Zaɓe Shi Domin Muna Sa Ran Zai Taimaki ’Yan Najeriya -Hussaini Ɗan Birni Jibrin

Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon Mataimaki na Musamman ga Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Hon. Hussaini Ɗan Birni Jibrin, wanda aka fi sani da Hussaini Paki, ya bayyana dalilin da ya…

‘Yan Najeriya Su Zaɓi Atiku a 2027 Domin Kuɓutar da Ƙasa -Indabawa

Daga Ibrahim Muhammad Kano Jigo a jam’iyyar ADC a Jihar Kano, Hon. Magaji Ya’u Indabawa, ya bayyana godiyarsa ga Allah bisa nasarar gudanar da taron dattawan Kano masu katin zaɓe,…

Dattawan Kano Masu Katin Zaɓe Sun Yi Taro Domin Tattauna Nasarar Atiku a 2027

Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da wani taro na dattawan Kano masu katin zaɓe, waɗanda ke goyon bayan takarar tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, domin tattauna hanyoyin samun…

PDP KANO: Taron APC Ba Zai Tsoratar Da Mu Ba

Daga Ibrahim Muhammad Kano Jam’iyyar PDP a Jihar Kano ta bayyana cewa taron da jam’iyyar APC ta gudanar a jihar ba zai tsoratar da ita ba, tana mai cewa ba…

2027: Ba Za Mu Lamunci Lalata Fastocin APC a Fagge Ba — MB Shehu

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Fagge, Hon. Barrister MB Shehu, ya ce ba za su lamunci duk wani yunƙurin lalata fastoci da allunan tallan…

NDC Kano: Gawuna Yana Nan Daram, Bai Da Shirin Barin Jam’iyya -Mairiga

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) na Jihar Kano, Hon. Husaini Isah Mairiga, ya bayyana cewa tsohon ɗan takarar Gwamnan Kano, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, yana…

’Yan Kasuwar Galadima Sun Karrama DSP Sa’idu Ɗahiru Bayan Shekaru 35 A Aikin ’Yan Sanda

Daga Ibrahim Muhammad Kano ’Yan kasuwar Titin Galadima, ƙarƙashin jagorancin Alhaji Mustapha Shu’aibu Sulaiman, sun gudanar da taron karrama tsohon OC na ’Yan Sandan Kasuwar, DSP Sa’idu Ɗahiru, bisa ritayar…

Gwamna Dauda Lawal Ya Yi Jimamin Rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Alhaji Bello Sulaiman

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhininsa kan rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Mai Martaba Alhaji Bello Sulaiman. Mai martaban ya rasu ne a ranar Litinin a Cibiyar Kiwon…