Baburawa 3,500 a Ungogo Na Shirin Ficewa Daga Tafiyar Hon. Sani Adamu
Daga Ibrahim Muhammad Kano Magoya bayan Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ungogo da Minjibir, Hon. Sani Adamu Wakili, a Karamar Hukumar Ungogo da aka fi sani da Baburawa, na shirin…
Al’ummar Birnin Kano Sun Raka Sabon Kwamishinan Jinƙai Ofis
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar ƙaramar hukumar Birnin Kano, ciki har da ’yan siyasa, ’yan uwa da abokan arziƙi, sun raka jagoran jam’iyyar APC na ƙaramar hukumar, Hon. Muktar Ishaq…
Maƙoda: Al’umma Na Nuna Goyon Bayan Takarar Majalisar Jiha Da Dakta Saleh Musa Wailare Yake Yi A Jam’iyyar NDC
Daga Ibrahim Muhammad Kano. Al’ummar karamar hukumar Makoda sun bayyana cikakken yakinin cewa za su samu ingantacciyar wakilci daga dan takarar su na majalisar dokokin Jihar Kano a jam’iyyar NDC…












