Taron Marghi na Kano Ya Nuna Haɗin Kai da Ƙaunar Juna –Sarakunan Marghi

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sarkin masu maganin gargajiya na al’ummar Marghi a jihar Kano, Alhaji Hassan Usman, ya nuna farin cikinsa bisa nasarar gudanar da gagarumin taron al’ummar Marghi a…

Al’ummar Nasarawa Sun Karrama Farfesa Tsauni Bisa Naɗinsa a Matsayin Mataimakin Shugaban BUK

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar ƙaramar hukumar Nasarawa a jihar Kano sun gudanar da bikin karrama Farfesa Ahmad Muhammad Tsauni bisa naɗa shi a matsayin mataimakin shugaban jami’ar Bayero ta…

Kyakkyawan Wakilcin Tsamiyar Kara Ya Sa ’Yan Adawa Ba Su Da Tasiri a Gezawa -Hon. Jogana

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ma’ajin jam’iyyar APC na ƙaramar hukumar Gezawa, Hon. Sani Muhammad Jogana, ya ce kyakkyawan wakilcin ɗan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar Gezawa, Hon. Abdullahi Yahaya…

AIG Zone One Ya Duba Sabon Ofishin SPU Base 1 A Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Mataimakin Sufeto-Janar na ‘Yan Sandan Najeriya mai kula da Shiyya ta Ɗaya (Zone One) mai hedikwata a Kano, AIG Garba Ahmed, ya kai ziyarar duba sabon…

Kamata Ya Yi Kano Ta Zama Kan Gaba a Yawan Masu Katin Zaɓe — Barista Aisha Ɗankani

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugabar cibiyar Kano LEAD, Barista Aisha Ɗankani, ta bayyana cewa ya kamata jihar Kano ta kasance kan gaba a Najeriya wajen yawan masu katin zaɓe, duba…

Mutum 1,360 Sun Sauya Sheƙa Daga APC Zuwa NDC a Kumbotso, Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Mutum 1,360 daga jam’iyyar APC a ƙaramar hukumar Kumbotso da ke jihar Kano ne suka sauya sheƙa zuwa jam’iyyar NDC mai tafiyar Kwankwasiyya a makon da…

Jami’an Tsaro Na Ci Mana Zarafi A Kan Hanyoyi -Shugaban RTEAN Reshen Kasuwar Singa, Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban Kungiyar Direbobi ta RTEAN, reshen Kasuwar Singa a Kano, Kwamared Yakub Haruna, karkashin jagorancin Alhaji Baba Mai Duniya, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da…

Mataimakin Gwamnan Kano Ya Halarci Taron Maulidin Manzo (S) da Hon. Muktar Ishaq Ya Saba Shiryawa A Yakasai

Daga Ibrahim Muhammad Kano Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Kwamared Murtala Sule Garo, ya yi kira ga al’ummar Musulmi, musamman matasa, da su yi koyi da rayuwa da koyarwar Annabi Muhammad…

Iyayen Yara Sun Yaba Wa Makarantar Al-Burhan International College Bisa Yaye Mahaddata Al-Qur’ani Karo Na Huɗu

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Makarantar Al-Burhan International College da ke Bayan Wailaki a Jihar Kano, ta gudanar da bikin yaye mahaddata Al-Qur’ani karo na hudu. Da yake bayani kan kafuwar…

DAF Ta Gudanar da Bikin Karrama Zakakuran Mutane 10 ‘Yan asalin Dawakin Tofa da Suka Gabata Bisa Gudunmuwa da Suka Bayar

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ƙungiyar Dawakin Tofa Academic Forum (DAF) ta gudanar da bikin karrama zakakuran mutane 10 da suka gabata, bisa irin gudunmawar da suka bayar wajen ci gaban…