Hon. Abba Garba Yaro Dawakin Tofa Ya Yaba da Taron Karramawa na Dawakin Tofa Academic Forum

Daga Ibrahim Muhammad Kano Da yake zantawa ‘yan jarida a taron karrama wadanda suka bayar da gudummuwa ga bunkasa cigaban al’ummar Dawakin Tofa Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano…

Hon. Ibrahim S.B. Maisallah Ya Yaba da Taron Karramawa da Dawakin Tofa Academic Forum Ta Shirya

Daga Ibrahim Muhammad Kano Dan takarar Majalisar Jiha na Dawakin Tofa a jam’iyyar NDC, Hon. Ibrahim S.B. Maisallah, ya bayyana taron da kungiyar Dawakin Tofa Academic Forum ta shirya na…

Dakta Bashir Aliyu (Basirun OC) Ya Ƙaddamar da Gangamin Feshin Maganin Sauro a Ɗorayi, Gwale

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Dan takarar Majalisar Jiha a ƙaramar Hukumar Gwale ƙarƙashin jam’iyyar ADP mai alamar littafi, Dakta Bashir Aliyu (Basirun OC), ya ƙaddamar da gagarumin gangamin feshin maganin…

Takarar Majalisar Jaha Da Nake A ADP Amsa Kiran Al’ummar Gwale Ne -Dakta Bashir Aliyu Galadanci

Dag Ibrahim Muhammad Kano Dan takarar majalisar dokokin Jihar Kano a Karamar Hukumar Gwale a jam’iyyar ADP, Dakta Bashir Aliyu Galadanci, ya bayyana cewa al’ummar karamar hukumar ne suka matsa…

ƊANFULANI 2027: Tattaunawa Kan Sabon Salo Na Jagoranci Da Cigaban Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Yayin da ake tunkarar babban zaɓen 2027, harkokin siyasar jihar Kano na ƙara ɗaukar sabon salo, inda hankalin al’umma ke karkata kan irin jagorancin da jihar…

Sabon Dagacin Ƙaura Goje Mutum Ne Mai Mu’amala Da Kula Da Jama’a -Ɗanjummai

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Alhaji Abdullahi Sulaiman, wanda aka fi sani da Ɗanjummai, ɗaya daga cikin aminan sabon Dagacin Ƙaura Goje, Alhaji Ali Ado, ya bayyana cewa naɗin da aka…

Al’ummar Ƙaura Goje Sun Gudanar da Bikin Murnar Naɗin Sabon Dagaci

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar Ƙaura Goje da ke Ƙaramar Hukumar Nasarawa a jihar Kano, sun gudanar da gagarumin biki domin taya sabon Dagacin Ƙaura Goje, Alhaji Ali Ado, murnar…

Cikar Shekaru 66 Da ’Yancin Kai: Matashi A Kano Ya Yi Kira Ga Shugabanni Su Tallafa Wa Matasa

Daga Ibrahim Muhammad, Kano A daidai lokacin da Najeriya ke bikin cika shekaru 66 da samun ’yancin kai, wani matashi a Jihar Kano, Abdulkarim Balarabe Shehu daga Unguwar Zango, ya…

Bukin Samun ’Yancin Kai: Majalisar Ƙungiyoyi Masu Sanya Kayan Sarki A Kano Ta Nemi Goyon Bayan Gwamnati

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Majalisar Ƙungiyoyi Masu Sanya Kayan Sarki (Council of Uniform Voluntary Organizations), reshen Jihar Kano, Magaji Ibrahim Tudun Wada, ya buƙaci Gwamnatin Jihar Kano da ta…

Ɗan Kasuwa Alhaji Ibrahim Ɗanyaro Ya Taya Najeriya Murnar Cika Shekaru 66 Da ’Yancin Kai

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Fitaccen ɗan kasuwa a Jihar Kano kuma Shugaban Dattawan Kasuwannin Sabon Gari da Singa, Alhaji Ibrahim Ɗanyaro, ya taya al’ummar Najeriya murnar cika shekaru 66 da…