An Ƙaddamar Da Aikin Duba Masu Larurar Ido Kyauta A Kano
Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Yusuf Imam Ogan Boye, ya ƙaddamar da duba masu larurar idanu kyauta ga al’ummar yankin a Asibitin Gwagarwa a safiyar ranar Asabar.…
Za Mu Ba Sabon Kwamishinan Ruwa Haɗin Kai Don Cimma Nasara – Injiniya Abdulrazaƙ
Daga Ibrahim Muhammad Sabon kwamishinan ma’aikatar ruwa na jihar Kano, Hon. Umar Haruna Doguwa ya ce a za su yi duk abin da ya kamata don ganin gwamnatin Kano ta…
Gwamnan Kano Ya Shawo Kan Matsalolin Rashin Zuwan Mata Makaranta -Hon. Adhama
Daga Ibrahim Muhammad Babbar mataimakiya ga Gwamnan jihar Kano a kan ilimin ‘ya’ya mata, Hon. Hafsa Aminu Adhama ta ce, tun zuwan gwamnatin Abba Kabir Yusuf, ƙalubalen da suka tarar…
















