AIG Zone One Ya Duba Sabon Ofishin SPU Base 1 A Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Mataimakin Sufeto-Janar na ‘Yan Sandan Najeriya mai kula da Shiyya ta Ɗaya (Zone One) mai hedikwata a Kano, AIG Garba Ahmed, ya kai ziyarar duba sabon…

APC Daga Sama Har Kasa

wannan shi ne kiran mu ga al’ummar Kano Daukar Nauyi: Hon Haruna Kabiru Wakili Fagge

Gaskiya Nagartar Namiji

2027 ta ku ce Daukar Nauyi: Hon. Muhammad Adamu Bomboy

Jami’an Tsaro Na Ci Mana Zarafi A Kan Hanyoyi -Shugaban RTEAN Reshen Kasuwar Singa, Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban Kungiyar Direbobi ta RTEAN, reshen Kasuwar Singa a Kano, Kwamared Yakub Haruna, karkashin jagorancin Alhaji Baba Mai Duniya, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da…

Hon. Abba Garba Yaro Dawakin Tofa Ya Yaba da Taron Karramawa na Dawakin Tofa Academic Forum

Daga Ibrahim Muhammad Kano Da yake zantawa ‘yan jarida a taron karrama wadanda suka bayar da gudummuwa ga bunkasa cigaban al’ummar Dawakin Tofa Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano…

Hon. Ibrahim S.B. Maisallah Ya Yaba da Taron Karramawa da Dawakin Tofa Academic Forum Ta Shirya

Daga Ibrahim Muhammad Kano Dan takarar Majalisar Jiha na Dawakin Tofa a jam’iyyar NDC, Hon. Ibrahim S.B. Maisallah, ya bayyana taron da kungiyar Dawakin Tofa Academic Forum ta shirya na…

Sabon Dagacin Ƙaura Goje Mutum Ne Mai Mu’amala Da Kula Da Jama’a -Ɗanjummai

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Alhaji Abdullahi Sulaiman, wanda aka fi sani da Ɗanjummai, ɗaya daga cikin aminan sabon Dagacin Ƙaura Goje, Alhaji Ali Ado, ya bayyana cewa naɗin da aka…

Al’ummar Ƙaura Goje Sun Gudanar da Bikin Murnar Naɗin Sabon Dagaci

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar Ƙaura Goje da ke Ƙaramar Hukumar Nasarawa a jihar Kano, sun gudanar da gagarumin biki domin taya sabon Dagacin Ƙaura Goje, Alhaji Ali Ado, murnar…

An Daɗe Da Dakatar Da ’Yan Majalisa 8 Da Suka Sauya Sheƙa – Kakakin Majalisar Zamfara

Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, Hon. Bilyaminu Ismail Moriki, ya bayyana cewa ’yan majalisa takwas da suka sanar da ficewarsu daga Jam’iyyar APC kwanan nan, an dakatar da su daga…

Cikar Shekaru 66 Da ’Yancin Kai: Matashi A Kano Ya Yi Kira Ga Shugabanni Su Tallafa Wa Matasa

Daga Ibrahim Muhammad, Kano A daidai lokacin da Najeriya ke bikin cika shekaru 66 da samun ’yancin kai, wani matashi a Jihar Kano, Abdulkarim Balarabe Shehu daga Unguwar Zango, ya…