Daga Ibrahim Muhammad Gwamnanatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf ta kammala shiri domin ta gabatar da kasafin kuɗin na shekara ta 2026 da zai kai Naira Tiriliyan…
Daga Ibrahim Muhammad Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta samu nasarar gano motar Toyota Hilux da aka sace a harabar gidan gwamnatin jihar da ke ofishin mataimakin…
Daga Ibrahim Muhammad An sace daya daga cikin motocinda ke yiwa Gwamnan jihar Kano rakiya ƙirar Toyota Hilux a safiyar Litinin a harabar gidan gwamnatin Kano da yanzu haka bayan…
Za Mu Ci Gaba Da Tallafa Wa ’Yan Sanda Domin Inganta Ayyukan Su A Zamfara – Gwamna Lawal Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada aniyar gwamnatin sa na ci…
Gidauniyar Tallafawa Al’umma ta Abba Aliyu Gandu da ke jihar Kano ta bada horo sana’o’in hannu tare da raba tallafin Solar ga al’umma 500. Wannan shi ne karo ba adadi…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyarsa ta ci gaba da bai wa sabuwar Jami’ar Kimiyyar Likitanci da Fasahar Lafiya ta Tarayya da ke Tsafe cikakken goyon baya domin…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana irin jajircewa da ƙoƙarin Gwamnan jihar Kano, Injinya Abba Kabir Yusuf ta sa ana samun kyautatuwar harkar tsaro a jihar Kano matakai da ake ɗauka…
Ministan Kasa a Ma’aikatar Ayyuka ta Tarayya, Bello Muhammad Goronyo, ya sake jaddada kudirin Gwamnatin Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu na tabbatar da kammala aikin gyaran titin Abuja zuwa…
Daga Ibrahim Muhammad An ƙaddamar da littafin TAYA NI MU GYARA da ke ba da shawarwari ga ma’aurata da Malama Zuwaira Dauda Kolo ta wallafa. Taron ƙaddamar da littafin an…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa samun lambar yabo ta “Gwamna Mafi Nagarta Na Shekara” daga jaridar LEADERSHIP babban ƙarfafawa ce gare shi domin ci gaba da gudanar…





