Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban ƙaramar hukumar Fagge, Hon. Usman Salisu Masu, ya bai wa mata 180 tallafin jari na N50,000 kowacce, a wani ɓangare na ci gaba da shirin…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya raba sabbin motocin aiki ga manyan makarantun gaba da sakandare da wasu hukumomin ilimi na jihar, a wani mataki da ya ce zai ƙara…
Daga Ibrahim Muhammad Kano ’Yan kasuwar Titin Galadima, ƙarƙashin jagorancin Alhaji Mustapha Shu’aibu Sulaiman, sun gudanar da taron karrama tsohon OC na ’Yan Sandan Kasuwar, DSP Sa’idu Ɗahiru, bisa ritayar…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhininsa kan rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Mai Martaba Alhaji Bello Sulaiman. Mai martaban ya rasu ne a ranar Litinin a Cibiyar Kiwon…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Mai Kula da Shirin YEIDEP’s Financial Partners na Jihar Yobe, Hon. Hassan Kaku Hassan, ya bayyana cewa suna sa ran shirin zai samu karɓuwa sosai a…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban Ƙaramar Hukumar Dala, Hon. Surajo Imam, ya yaba da irin ƙoƙarin fitaccen ɗan kasuwar gasasshen naman rago, Alhaji Malami mai nama bisa yadda yake buɗe…
KANO, NIGERIA— Kungiyar Siyasar Ahlulbaiti, ƙungiya mai zaman kanta wadda ta ƙunshi mabiya Ahlulbaiti (’Yan Shi’a), masoya Ahlulbaiti, ciki har da mabiya ɗarikar Sufaye da sauran Musulmi waɗanda suka haɗu…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar Jihar Kano na yaba wa Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) bisa ƙoƙarin da take yi wajen tabbatar da bin dokokin…
Wata matar aure mai suna Hadiza Abdullahi, ta nemi Kotun Shari’a da ke Magajin Gari a Kaduna, ta raba aurenta da mijinta, Isa Usman, bisa zargin rashin nuna mata soyayya…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’umma daga sassa daban-daban na cikin gida da wajen Jihar Kano ne suka halarci bikin naɗin Alhaji Abdullahi Abubakar BK-BK a matsayin sabon Sarkin Matasan Masu…





