Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu bisa rattaba hannu a kan ƙudirin Dokar Hukumar Raya Yankin Arewa maso Yamma. A ranar Talata ne…
Jama’a sun yi wa dan majalisa wakilai mai wakiltar mazabar Pankshin/Kanke/Kanam a jihar Filato Hon. Yusuf Gagdi, caa bayan ya bai wa ‘yarsa kyautar sabuwar motar alfarma kirar Lexus RX…
An kama wata mata mai suna Lydia Aji mai shekaru 40 da laifin kashe mijinta da gatari a jihar Borno. A cewar kwamishinan ‘yan sandan jihar, Yusufu Lawal, wanda ya…
Wata kungiya mai zaman kanta mai zaman kanta, Advocacy for Integrity and Role of Law Initiative (AIRLIN) ta kaddamar da wani kwamiti mai mambobi 20 domin magance shaye-shayen miyagun kwayoyi…
Kungiyar Arewa Youth Ambassadors ta sake jaddada aniyarta na gudanar da gagarumar zanga-zangar lumana a faɗin Nijeriya musamman babban birnin tarayya, Abuja kan halin Yunwa, wahala, rashin tsaro, da ake…
Gwamna Dauda Lawal ya amince, tare da sanya hannu a dokar taƙaita zirga-zirgar babura a jihar Zamfara. A Alhamis ɗin nan ne gwamnan ya rattaba hannun a fadar gwamnatin jihar…
A Ziyarar da ya kai ƙasar ta Turkiyya a farkon watannan na Yuli, Gwamna Lawal ya samu ganawa da wasu masu zuba jari a ƙasar, tare da kai ziyarorin gani…
A taron majalisar zartarwar jihar, wanda ya gudana Talatar nan a fadar gwamnatin jihar da ke Gusau, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da gina babbar tashar mota irin…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu lambar yabo ta ‘Ƙirƙirar Ayyuka’ a bikin bayar da lambar yabo ta ‘Kyautar Yabo Ta Yi Wa Al’umma Hidima’ (NEAPS) bisa ɗimbin ayyukan…
Daga Hadi Bawa A cikin daren jiya Asabar ne, ‘yan bindiga dauke da makamai suka auka wa al’ummar Danhonu da ke Millennium City a karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna,…





