Gwamnan Zamfara Ya Gana Da Shugaban Kasa Kan Matsalar Tsaro

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gana da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu domin tattaunawa kan yadda ake samun ƙaruwar hare-haren ’yan bindiga da matsalolin tsaro a jihar. An gudanar da…

Muna Buƙatar A Ƙara Mana Yawan Sojoji A Zamfara -Gwamna Dauda Lawal

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi kira da a ƙara yawan sojojin da za aka tura Jihar. A ranar Litinin ɗin nan ne Gwamnan ya ziyarci Babban Hafsan Tsaron…

Dangote ya kaddamar da tallafin rabon abinci na Naira Biliyan goma sha Biyar (15 Billion Naira)

A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al’umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane miliyan daya suka amfana.…

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Wanda Ya Kashe Kwarton Matarsa

Wata babbar kotu a jihar Ekiti a yankin Ado Ekiti ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi mai shekara 28 bisa samun sa da laifin kashe wani…

Ilimi Kashin Bayan Ci Gaban Kowace Al’umma Ne – Dauda Lawal

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ayyana ilimi a matsayin wani ginshiƙi mafi muhimmanci ga ci gaban jihar Zamfara. A Larabar nan ne ɗaliban makarantar ‘Leadsprings International Schools’ suka karrama…

Gwamnan Zamfara Zai Kai Wa Asibitin Ƙwararru Na Yariman Bakura Ɗaukin Gaggawa

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da shirin gyara, tare da sake inganta asibitin ƙwararru na Yeriman Bakura da ke Gusau domin magance ƙalubalen da ake fuskanta na samar…

Jinkan Al’umma Cikin Ramadan: Dangote na Ciyar da Mutane Dubu 10 a Kano Kowace Rana

Rahotanni sun tabbatar da cewa Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun gidauniyarsa ta Aliko Dangote, ya kaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar…

Gwamna Dauda Ya Ba Ma’aikata Garaɓasar Ramadan

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da biyan ma’aikatan Jihar kuɗaɗen su na hutu a matsayin wata garaɓasa ta musamman albarkacin watan Ramadan. A ranar Laraba ne ma’aikatan gwamnatin…

Gwamnan Zamfara Ya Tsaurara Matakai Don Shawo Kan Matsalar Tsaro

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya sanya hannu a kan dokar da ta haramta sayar da biredin da ba a liƙa takardar shaidar inda ake yin sa ba, tare da…

Ramadan: Shaikh Zakzaky ya yi rabon abinci ga mabuƙata

Ramadan: Shaikh Zakzaky ya yi rabon abinci ga mabuƙata Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky kamar yadda ya saba a duk shekara a lokacin watan azumi na Ramadana, a bana…