Gwamnan Zamfara Ya Jaddada Kudurinsa Na Bunkasa Ilimi

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada cewa ilimi na ɗaya daga cikin ajandodi shida da ya sanya a gaba, ganin cewa ilimi ginshiƙin dukkan wayewa ne. A lokacin…

Da Yardar Allah Za Mu Kawo Karshen Matsalar Tsaro a Zamfara – Dauda Lawal

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal a Juma’ar nan ya ziyarci al’ummomin Ƙananan Hukumomin Zurmi da Birnin Magaji bisa harin ta’addancin da ‘yan bindiga suka kai, inda Gwamnan ya jaddada aniyar…

Wani DPO a Nijeriya yaki karbar naira miliyan guda daga dan ta’adda

Wani jami’in ‘Yan sanda a Najeriya dake kula da shiyar Tafa a Jihar Kaduna yaki karbar cin hanci naira miliyan guda daga wani shugaban ‘yan ta’addan da ya kama, wadanda…

Marayu Da Daliban Tsangaya 110 Suka Amfana Da Tallafin Kafilatul Mahabbah A Funtuwa

Daga Hussaini Yero, Funtua Cibiyar Kafilatul Mahabba ta Kasa Reshen Karamar Hukumar Funtuwa, Karkashin jagorancin shugaban Cibiyar na Kasa, Farfesa , Ibrahim Makari ta ba Marayu Maza da Mata da…

Taron Faskari FACEBOOK Connect cikin Hotuna

Abin da ke biye hotunan taron FASKARI FACEBOOK Connect ne da aka gudanar Lahadin nan 31 ga wata December 2023

Abin Da Ya Sa Hafsat Ta Kashe Nafi’u

  Wata matar aure mai suna Hafsat Surajo ta bayyana yadda ta kashe wani saurayi da yake masu aikace-aikace a gida, Nafi’u Hafiz, bayan ya hana ta kashe kanta. Hafsat,…

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo mutum ne mai karamci -Dr Faruq Umar Abubakar, Magatakardan Hukumar Lura Da Aikin Jinya Da Unguwanzoma ta Nijeriya

  Daga Ali Kakaki Magatakardan Hukumar Lura Da Aikin jinya da Unguwanzoma na Nigeriya Dr Faruq ya yi wannan furucin ne a yayin da yake zantawa da manema labarai jim…